Takardar dokar hana aure da sauran wasu al'adun aure a jihar kano ta jawo cece kuce kafafen sada zumunta.

 Takardar dokar hana aure da sauran wasu al'adun aure a jihar kano ta jawo cece kuce kafafen sada zumunta.


Tun bayan da shahararrerren lauyan nan na jihar kano watom Barr. Abbah Hikima ya bankado wadannan dokokin da suke hani da hana wasu al'adu da ake a yayin gudanar da aure, al'umma wasu na San barka wasu Kam na maganganu wadanda basu dace ba don suna ganin Hakan a matsayin tauye masu hakki da Kuma zalunci.


Barr. Abbah Hikima ya bayyana yacce matan suke addaba mashi a inbox "su a ganinsu nine nayi dokar ko a tunaninsu mutum zai iya yin doka da kanshi" inji Abba Hikima.


Post a Comment

0 Comments