Wata budurwa yar kimanin shekara 17 ta kashe kanta ta hanyar Shan fiya-fiya sakamakon auren dole da ake shirin yi mata.

Wata budurwa yar kimanin shekara 17 ta kashe kanta ta hanyar Shan fiya-fiya sakamakon auren dole da ake shirin yi mata.

Hanifah ta sha Fiya-fiya ta mutu, Sakamakon Auren dole da ake shirin yi mata. 😥

Hanifah ƴar kimanin shekaru 17 ta kashe kanta ta hanyar shan Fiya-fiya ne, Bayan ta rasa yadda zatai domin dakatar da auren. 

Allah ya jiƙanki da rahama 🙏

Post a Comment

0 Comments