Yacce Bom ya tashi a matatar Man Fetur ta Birnin Haifa Wanda Isra'ila ta mamaye.

 Ku kalli  bidiyon don ganewa idanunku

 Yacce Bom ya tashi a matatar Man Fetur ta Birnin Haifa Wanda Isra'ila ta mamaye.

Kafafen yada labaran Yahudawa sun ce wannan shine tashin bom irinsa mafi girma tun bayan shekaru 20 da suka gabata.


Wannan matata ita ce matata mafi girma a Falastine (Haramtacciyar kasar Isra'ila) da ke samarwa da Isra'ila mai da sauran abubuwanda suka shafeshi (Petro-Chemical).


Ku kalli  bidiyon don ganewa idanunku


Post a Comment

0 Comments