Yacce Wani Sojan Isra'ila ya kashe abokinsa a Tel Aviv

Sojan Isra'ila da ya yi yaki a Gaza ya kashe abokinsa a Tel Aviv



Wani sojan Isra’ila wanda bai jima da dawowa daga yaki a Gaza ba ya kashe abokinsa a Tel Aviv, kamar yadda kafafen watsa labarai na Isra’ila suka bayyana.


Kafar watsa labarai ta Channel 12 ta bayyana cewa sojan ya bi abokin nasa har gidansa inda ya kashe shi.


Kafafen watsa labaran Isra’ila a cikin ‘yan kwanakin nan sun ruwaito cewa akwai dubban sojoji wadanda suka je yaki Gaza suka dawo da ke fuskantar matsalar kwakwalwa.

Post a Comment

0 Comments