Yanzu yanzu; Kakakin Rundunar Sojin Musulunci na Yaman Yahya Saree yace, Sojojinsu sun kai hari kan jirgin ruwan dakon kaya na sojojin Amurka a yankin Gulf na Aden.

 Yanzu yanzu; Kakakin Rundunar Sojin Musulunci na Yaman Yahya Saree yace, Sojojinsu sun kai hari kan jirgin ruwan dakon kaya na sojojin Amurka a yankin Gulf na Aden.

Sojojin Iran sun ragargaza cibiyar leƙen Asirin Isra'ila a Erbil dake ƙasar Iraqi, wadda ake sa ran akwai manya manyan ma'aikatanta kunshe a wurin lokacin da makaman Iran ɗin suka dira akan gine-ginen wurin.

Isra'ila na cigaba da shan dakan sakwara a hanun Dakarun Musulunci wato Hamas, kuma tana cigaba da aikata abin kunya a zirin Gaza fiye da Real Madrid a Laliga.

Muhd Bala Afuwa.

Post a Comment

0 Comments