Yanzu-yanzu: Kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon ta sake kai hari kan sansanonin sojan Isra'ila da ke arewacin yankunan da ta mamaye.

Kungiyar Hizbullah ta sake kai hari kan sansanin Meron na Isra'ila a matsayin mayar da martani ga kashe-kashen da ake yi a Labanon da Syria.



Kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon ta sake kai hari kan sansanonin sojan Isra'ila da ke arewacin yankunan da ta mamaye a matsayin mayar da martani ga yakin kisan kiyashi da gwamnatin kasar ke yi a zirin Gaza da aka yi wa kawanya da kuma kisan gillar da ta yi a kasashen Labanon da Siriya. 


Ku kasance da muryar Labarai domin samun labari Kai tsaye  akan abunda yake faruwa a Gaza.

Post a Comment

0 Comments