YANZU YANZU: Wata babbar motar dakon siminti ta Kamfanin BUA ta kusa fadowa daga kadar kabuga Dake kanon dabo.

 YANZU YANZU: Wata babbar motar dakon siminti ta Kamfanin BUA ta kusa fadowa daga kadar kabuga Dake kanon dabo.

Wata babbar motar dakon siminti kenan mallakin kamfanin BUA, inda tayi yuƙurin faɗowa daga gadar Kabuga dake karamar Hukumar Gwale cikin birnin kano. Lamarin ya faru ne a safiyar Yau litinin.

📸 Comr. Aliyu Abdul Garo.

Post a Comment

0 Comments