Za Mu Waiwaiyi Batun Watandar Da Aka Yi Wa Masarautar Kano, Cewar Kwankwaso

Za Mu Waiwaiyi Batun Watandar Da Aka Yi Wa Masarautar Kano, Cewar Kwankwaso

Tsohon gwamnan jihar Kano kuma shugaban darikar Kwankwasiyya, Injiniya Rabiu Musa Kwankwaso, ya ce tabbas za a sake duba batun masarautar Kano.

Idan ba a manta ba dai, tsohon gwamna Abdullahi Ganduje ne ya raba masarautar Kano gida biyar sannan ya tube Sarkin Kano na lokacin, wato Muhammadu Sanusi II.

Post a Comment

0 Comments