Allah yayi ma jaruma Bintu ta shirin Dadinkowa rasuwa.



Jarumar Kannywood da take fitowa a matsayin Bintu ta shirin Dadinkowa na tashar Arewa 24 ta rasu yau Lahadi sakamakon rashin lafiya da ta sha fama da shi. 

Yan uwan marigayiya Bintu Dadin Kowa sun tabbatar wa da Muryar Labarai rasuwarta, kuma ana sa ran za a yi jana’izarta a Kano nan ba da jimawa ba.


Muna addu’ar Allah ya gafarta mata amin.

Post a Comment

0 Comments