Al'ummar Sheka Da kewaye Sun gudanar da sallar Nafila Domin Nema samun Saukin Rayuwa Agun Allah

 


Dubun dubatar Al'ummar Musulmi ne na yankin Sheka Da kewaye Suka gudanar da sallar Nafila Domin Nema samun Saukin Rayuwa Agun Allah madaukakin Sarki.

Muna fatan Allah ya kawo mana saukin wannan yanayin da ake ciki.


Post a Comment

0 Comments