Ambasadan Jamhuriyar Musulunci ta Iran a Niger ya gayyaci sheikh lazare taron bikin cika shekara 45 da kafuwar Jamhuriyar Musulunci ta Iran.

Ambasadan Jamhuriyar Musulunci ta Iran a Niger ya gayyaci sheikh lazare taron bikin cika shekara 45 da kafuwar Jamhuriyar Musulunci ta Iran.

Sheikh Salihu Ahmad Lazare Yana gaisawa da ambasadan iran na nijar a wajen taron

A ranar Litinin Wakilin  Sheikh Zakzaky  Na Niger Sheikh Salihu Ahmad Lazare Ya Amsa Gaiyatar Ambasada Na Iran a Niger Inda Ya Halarci Bikin Cika Shekara 45 Da Kafuwar Jamhuriyar Muslunci Ta Iran 

Taron Bikin Yasamu Halarta Baqi Daban Daban Aciki Harda Wakilin Shugan Qasar Niger Na Mulkin Soja Da Yan Rakiyarsa Dawasu Larabawa Da Yancena Dama Malamam Gungiyoyi Daban Daban Kai Harma Da kiristoci.

Post a Comment

0 Comments