Ƴan bindiga sun kashe Wani Mai tukin adaidaita sahu tare da kora matan da ke cikin cikin keken.

Ƴan bindiga sun kashe Wani Mai tukin adaidaita sahu tare da kora matan da ke cikin cikin keken

Gawar Mutumin bayan jami'an tsaro sun daukota

An sami gawar Wani mutune a tsakanin Dugun muazu da Dandume Wanda Yan bindiga sukayiwa kisan rashin imani tare da kora matan dake cikin keken.

Post a Comment

0 Comments