An gano Sarki Charles na fama da cutar kansa

An gano Sarki Charles na fama da cutar kansa



Fadar masarautar Birtaniya ta Buckingham ta bayyana cewa an gano Sarki Charles na fama da cutar kansa, an gano hakan ne lokacin da yake karɓar magani kan lalurar mafitsara.

Post a Comment

0 Comments