An kai hari da makami mai linzami a sansanin da Amurka ta mamaye a gabashin Syria.

 An kai An kai hari da makami mai linzami a sansanin da Amurka ta mamaye a gabashin Syria.

 Wani sansanin soji da ke lardin Dayr al-Zawr da ke gabashin kasar Syria, inda sojojin mamaya na Amurka da kawayenta ke jibge, ya fuskanci harin makami mai linzami a daidai lokacin da ake kara nuna kyama ga Amurka dangane da goyon bayan da Washington ke ba wa Isra'ilawa farmakin da Isra'ila ke kaiwa Gaza.

Post a Comment

0 Comments