An sake gano rumbunan kayan abinci da ƴan kasuwa suka boye

 








An sake gano rumbunan kayan abinci da ƴan kasuwa suka boye, domin su samu riba mai yawa, a Dawanau da ke jihar Kano.

Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta jihar kano tayi nasarar gano wani babban rumbun kayan abinci Wanda Yan kasuwa suka 6oye a kasuwar dawanau ta jihar kanon Nijeriya.

Allah kasa sauran jihohi suyi koyi da Gwamnatin Jihar Kano akan wannan ƙoƙari na saukakawa mutane rayuwa.





Post a Comment

0 Comments