Ankama wata yar aikin gida da laifin sayarda yarinyar gida.

Ankama wata yar aikin gida da laifin sayarda yarinyar gida.

An kama wata 'yar aikin gida a Nijeriya wacce ta gudu da ƙaramar yarinyar uwar ɗakin ta, inda ta ce ta sayar da ita kan kuɗi ₦800K.

Post a Comment

0 Comments