Burna Boy ya zama mawaki dan Afirka na farko da ya yi waka a wajen bikin bayar da Kyautar Grammy

 Burna Boy ya zama mawaki dan Afirka na farko da ya yi waka a wajen bikin bayar da Kyautar Grammy da aka gudanar a dakin taro na Crypto.com da ke birnin Los Angeles na Amurka jiya da maraice.




Post a Comment

0 Comments