Cikin daren nan Gobara ta tashi a hostel din dalibai Mata na jami'ar jihar Yobe.

Cikin daren nan Gobara ta tashi a hostel din dalibai Mata na jami'ar jihar Yobe.

Cikin daren nan muke samun rahoton Gobara ta tashi a sabon hostel na É—alibai mata na jami'ar jihar Yobe, Yobe State University, Allah ya takaita ya kare na gaba.

Zuwa yanzu babu labarin rasa rai sai dai dukiya na ci gaba da kamawa da wuta, jama'a na kai dauki domin bada tasu gudunmawar. Allah ya kare ya kiyaye gaba.

Post a Comment

0 Comments