DA ƊUMI-ƊUMI: Mahdi Shehu ya maka rundunar ƴan sandan da karin wasu a kotu tare da neman diyyar miliyoyin 100

 DA ƊUMI-ƊUMI: Mahdi Shehu ya maka rundunar ƴan sandan da karin wasu a kotu tare da neman diyyar miliyoyin 100

Fitaccen ɗan gwagwarmayar nan mai fafutukar kare hakkin bil'adama wato Muhammad Mahdi Shehu ya shigar da ƙarar Rudunar ƴan sandan Najeriya, Sufeto Janar na Ƴan sanda da Kwamishinan ƴan sandan birnin tarayyar Abuja a kotu tare da neman diyyar Naira miliyan 100 bisa zargin kama shi tare da tsare shi ba bisa ƙa'ida ba

Za a ci gaba da sauraren ƙarar a ranar 28 ga Fabrairu, 2024

Post a Comment

0 Comments