Dalilin da yasa Rarara ya gwangwaje Ma'aikaciyar sa Aisha Humaira Da Kyautar Dalleliyar mota.

Dalilin da yasa Rarara ya gwangwaje Ma'aikaciyar sa Aisha Humaira Da Kyautar Dalleliyar mota.

Shahararren mawakin siyasar nan Dauda Adamu Abdullahi Kahutu Rarara ya gwangwaje Ma'aikaciyar sa Aisha Humaira Da Kyautar Dalleliyar mota.

A binciken da Muryar Labarai ta gudanar ta gano cewa Aisha Humaira itace sakatariyarshi wannan dalilin ne ya gwangwajeta da wannan dalleliyar motar domin ta samu kwarin gwiwar gudanar da ayyukanta cikin kwaro da himma kamar yacce ta saba.

Mawakin yayi jinjina a gareta inda ya kirata da gwarzuwa Mai maida hankali Akan ayyukan da tasa a gaba inda yace "kwazonta ne ya Saka har nayi mata wannan babbar kyautar"


Ku kasance da Muryar Labarai domin samun ingantattun labarai.

Post a Comment

0 Comments