Duk tsinuwar da aka ma Dan siyasa saboda ya cuci al'umma saita shafi duk Wanda ya kar6i kudi ya za6e Shi.

Duk tsinuwar da aka ma Dan siyasa saboda ya cuci al'umma saita shafi duk Wanda ya kar6i kudi ya za6e Shi.

Duk tsinuwa ɗaya da aka yiwa ɗan siyasar da ya yi amfani da kujerarsa ya cutar da talakawa, sai ta shafi waɗanda suka karɓi kuɗi suka tallata shi, Da waɗanda suka karɓi kuɗi suka zaɓe shi.

 ~Inji Prof Ibrahim Maƙari

Post a Comment

0 Comments