Falasdinawa 66 ne aka kashe a safiyar yau sakamakon harin bam da Isra'ila ta kai a wasu yankuna

 Falasdinawa 66 ne aka kashe a safiyar yau sakamakon harin bam da Isra'ila ta kai a wasu yankuna

Falasdinawa 66 ne aka kashe tun da safiyar yau sakamakon harin bam da Isra'ila ta kai a yankuna da dama a tsakiya da kudancin zirin Gaza.

“Wadanda suke son hana mu kai hare-hare a Rafah suna gaya mana cewa: munyi rashin Nasara a yaƙin.

 Ba zan bar hakan ta faru ba."

Netan-yahu.

Post a Comment

0 Comments