farashin mai a jihar Sokoto da Maiduguri ya tashi daga N675 zuwa N720 a wasu gidajen mai

farashin mai a jihar Sokoto da Maiduguri ya tashi daga N675 zuwa N720 a wasu gidajen mai

Rahotannin dake zuwar mana na bayyana cewar, farashin mai a jihar Sokoto da Maiduguri ya tashi daga N675 zuwa N720 a gidajen mai wanda ba na NNPC ba.

Me zaku ce?

Zaku iya bibiyarmu a nan 👉🏻https://whatsapp.com/channel/0029Va53kROGE56n5anLWU3L

Post a Comment

0 Comments