Fasto da wasu mutane uku sun karbi addinin Musulunci jiya a Anyigba jihar kogi.

Fasto da wasu mutane uku sun karbi addinin Musulunci jiya a Anyigba jihar kogi.

Mutanen sun canza sunayensu daga:

Fasto Mike zuwa Ahmad

Samson zuwa Muhammad

Blessing zuwa Aishat

Da Kuma Ola inda ya zabi Muhammadu Al_mustapha.

Allah ya ƙara daukaka musulunci.

Post a Comment

0 Comments