Gaskiyar zance akan jita-jitan da ake yadawa na rasuwan Malam Nata'ala

Gaskiyar zance akan jita-jitan da ake yadawa na rasuwan Malam Nata'ala

Malam Nata'ala na dadin kowa da ake ta yada jita-jitan ya rasu ba gaskia bane


Malam Nata'ala na dadin kowa da ake ta yada jita jitan ya rasu ba gaskia bane, yana nan da ransa, Saidai Yana fama da matsananciyar rashin lafiya wacce takai da Saida aka mashi aiki Muna fatan  Allah ya bashi lafia.

A Binciken da muryar Labarai tayi mun samu tabbacin  Malam Nata’ala yana nan da ransa yana karbar kulawar ma'aikatan lafiya ta  YOBE STATE UNIVERSITY TEACHING HOSPITAL DAMATURU Bayan Tiyata da akai masa.



Hakika Dan wasan barkwanchin Yana cikin matsananciyar rashin lafiya saidai muyi fatan Allah ya bashi lafiya.

Post a Comment

0 Comments