Gobara ta tashi a kan wani jirgin ruwa na sojojin Isra'ila a gabar tekun Nahariya da ke arewacin kasar Falasdinu

 Gobara ta tashi a kan wani jirgin ruwa na sojojin Isra'ila a gabar tekun Nahariya da ke arewacin kasar Falasdinu



Majiyoyin yahudawan sahyoniya sun bayar da rahoton cewa, gobara ta tashi a kan wani jirgin ruwa na sojojin ruwa na Isra'ila a gabar tekun Nahariya da ke arewacin kasar Falasdinu.


 Kawo yanzu dai ba a san musabbabin tashin gobarar ba.

 

•An gwabza kazamin fada tsakanin mayakan Isra'ila da suka mamaye sansanin Tulkarem tare da yiwa wani gida kawanya.

 An samu raunuka sakamakon harbin bindiga na rundunar Isra'ila.

 Kungiyar agaji ta Red Crescent ta Falasdinu ta bayar da rahoton cewa, mamayar na kawo cikas ga ayyukan kungiyoyin likitoci da kuma hana motocin daukar marasa lafiya isa ga wadanda suka jikkata a sansanin Tulkarem.

•Ana cigaba da Zanga-zangar goyon Falasdinu a Landan.



Post a Comment

0 Comments