Hajjin Bana Maniyyatan Nigeria za su biya Naira miliyan 4.9

 Hajjin Bana Maniyyatan Nigeria za su biya Naira miliyan 4.9

Maniyyatan Nigeria za su biya Naira miliyan 4.9

Hukumar Alhazan Najeriya (NAHCON), ta ce an samu ƙarin kuɗin aikin Hajjin ne sakamakon tashin farashin dala, wani babban al'amari da ke ci wa tattalin arziƙin ƙasar tuwo a ƙwarya.

Post a Comment

0 Comments