Hezbollah ta kwace wani jirgi maras matuƙi na Isra'ila, yayin da yake shawagi a sararin samaniyar Lebanon.

Hezbollah ta kwace wani jirgi maras matuƙi na Isra'ila, yayin da yake shawagi a sararin samaniyar Lebanon.

hezbollah ta ce lami lafiya ta kama jirgin, kuma yanzu haka yana cikin halin lafiya.

Jirgin mai suna Skylark, na daga cikin jirage marasa matuƙa da Isra'ila ke amfani da su wajen leƙen asiri.

Kamfanin ƙera makamai na Isra'ila, Elbit Systems ne ya ƙera jirgin.

Hassan Nasrallah: Abin da ya kamata ku sani kan jagoran kungiyar Hezbollah

Mun samu rokokin zamani duk da kokarin Isra'ila na hana mu - Hezbollah

Post a Comment

0 Comments