Hukumar EFCC ta kwato biliyan 30 a hannun tsohuwar Ministan jinkai na gwamnati Buhari.

Hukumar EFCC ta kwato biliyan 30 a hannun tsohuwar Ministan jinkai na gwamnati Buhari



Dama ana zargin Minista Sadiya Umar Faruq da sama da faɗin Naira biliyan N37,170, 855,753.44 inda a halin yanzu an samu nasarar kwato Naira biliyan 30 cif-cif

Post a Comment

0 Comments