Iran na shirin mika na'urorinta na yaki da makamai a iska mafi inganci zuwa ga Sojojin Siriya da Labanon.

 Iran na shirin mika na'urorinta na yaki da makamai a iska mafi inganci zuwa ga Sojojin Siriya da Labanon.

🇮🇷 Kasar Iran na shirin mika na'urorinta na yaki da makamai a iska mafi inganci zuwa ga Sojojin Siriya da Labanon.

 Ana horas da sojojin Siriya da ke lardin Deir al-Zour da su yi amfani da na'urar kariya ta iska ta Iran Khordad-15, daidai da tsarin Amurka Patriot.

 Tsarin zai iya tafiyar da jiragen yaƙi 6 a lokaci guda daga 120km.

 Madogara: Cibiyar Washington.

Post a Comment

0 Comments