Jami'an Tsaro Sun Kashe Ƴan'tadda sama da 15 a Jahar Katsina.



Jami'an Tsaron Community Watch Corps Na Ƙaramar Hukumar Batsari Sun Dirar wa Sansanin Wani Ɗan ta'adda Mai Suna Dangote wanda ke Yankin Batsari da Safana Inda Suka Farmakesu Suka Kashe fiye Mutum Shabiyar Gami da kwato Bindiga Ƙirar AK47.

Allah Ya ƙara Basu Nasara Ya Wanzar mana da Zaman Lafiya a jahar Katsina da ƙasar Mu Baki Ɗaya. 

Falalu Lawal Katsina

10/02/2024

Post a Comment

0 Comments