Kachalla Duna Tagirke Ya Shiga Hannun Jami'an Tsaro A Jihar Sokoto

 Kachalla Duna Tagirke Ya Shiga Hannun Jami'an Tsaro A Jihar Sokoto



Jami'an tsaro su samu nasarar kama ƙasurgumin Ɗan Ta'addan da ya Addabi Gabacin jihar Sokoto mai suna Kachalla Duna.

Alhamdulillah wannan Ɗan tsakanin dai labarai masu daɗi ake ta samu dangane da abinda ya shafi matsalar rashin tsaro, muna Adduar ayi masu hukunci dai dai da abinda suke aikatama Al'umma bayan an kammala tatsar bayanai daga wurin su.

Post a Comment

0 Comments