Kafofin yada labaran Isra'ila sun sanar da mutuwar wasu daga cikin sojojinsu da dama sun jikkata.

Kafofin yada labaran Isra'ila sun sanar da mutuwar wasu daga cikin  sojojinsu da dama sun jikkata.

Kafofin yada labaran Isra'ila: Sojojin Isra'ila biyu daga bangaren "Maglan" sun jikkata a yaƙin da ake a kudancin zirin Gaza.



*Hezbollah: Babu wani zabi illa tsayin daka da makami don yakar ta'addancin Isra'ila


Babu wani zabi face gwagwarmaya da makami don yakar wannan wuce gona da iri da Isra'ila ke ci gaba da yi a yankunan Falasdinawa da ta mamaye da sauran yankunan yammacin Asiya, in ji wani babban jami'in kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon.


*Sakataren Harkokin Wajen Amurka Antony Blinken ya ce Isra'ila ta samu kwanciyar hankali a yanzu

Sakataren Harkokin Wajen Amurka Antony Blinken ya ce Isra'ila ta samu kwanciyar hankali a yanzu, kuma Iran ce babbar barazana ga tsaron Isra'ila da Amurka don haka ya kamata a kebe ta.

*Mayakan Brigades na Al-Quds sun sanar cewa mayakansu sun kai hari kan sojojin Isra'ila a Khan Yunus da harsashi.

 *Aljazeera ta nakalto majiyar cewa kungiyar Hamas na shirin dakatar da tattaunawar har sai an kai agaji a arewacin zirin Gaza.

Post a Comment

0 Comments