Kashim Shettima da Khalifa Muhammadu Sanusi II, na cikin manyan mutanen da suka halarci taron mauludin sheikh Ibrahim Inyas.

Dubban mutane ne suka halarci taron bikin Maulidin Sheikh Ibrahim Nyass, karo na 38 a Abuja, babban birnin Najeriya. 

Mataimakin Shugaban Najeriya, Kashim Shettima da Khalifan ɗariƙar Tijjaniyya, Muhammadu Sanusi II, na cikin manyan mutanen da suka halarci taron na ranar Asabar.

Dubban mutane ne suka halarci taron bikin Maulidin Sheikh Ibrahim Nyass, karo na 38 a Abuja, babban birnin Najeriya. 

Post a Comment

0 Comments