Kishin ƙasa sashi ne na kishin Addini:Prof Ibrahim Maqari

Kishin ƙasa sashi ne na kishin Addini:Prof Ibrahim Maqari

  Prof Ibrahim Maqari


Kishin ƙasa yana nufin inganta zamantakewa, yana nufin gina ƙasa da al'umma da tabbatar da adalci da aminci da walwalar Rayuwa..

Kishin ƙasa ba ya nufin kishin wani tsari na siyasa ko wasu dokoki idan sun saɓawa tsari da dokokin Allah

Prof Ibrahim Maqari

Post a Comment

0 Comments