Kotu ta bukaci da a Kai Murja wajen Likitan ƙwaƙwalwa domin duba lafiyarta

Kotu ta bukaci da a Kai Murja wajen Likitan ƙwaƙwalwa domin duba lafiyarta

Hoto/ Murja Ibrahim Kunya

Kotun shari'ar Musulunci dake kwana huɗu karkashin mai Shari'ah Mallam Nura Yusuf Ahmad tayi umarnin a kai murja Kunya wajan Likitan ƙwaƙwalwa domin duba lafiyar ƙwaƙwalwar ta la'akari da yanayin maye da kotun tace ta lura tana ciki

Kotun wadda ta bayyana haka a zamanta na ranar Talata, inda ta kuma ɗage zaman shari’ar da ake yi wa fitacciyar ƴar TikTok ɗin zuwa ranar 20 ga watan Mayun 2024.



Post a Comment

0 Comments