Kotu ta tura Murja Ibrahim Kunya gidan gyaran hali

 Kotu ta tura Murja Ibrahim Kunya gidan gyaran hali har zuwa 20 ga Fabrairu inda za a ci gaba da zaman sauraron shari’ar da ake mata.



Hukumar Hisbah ta jihar Kano ce ta gurfanar da fitacciyar ’yar TikTok din a gaban kotu a ranar Talata, kan tuhume-tuhumen yin bidiyon rashin tarbiyya a kafafen sada zumunta.

Kuna iya bibiyarmu a nan 👉🏻 https://whatsapp.com/channel/0029Va53kROGE56n5anLWU3L

Post a Comment

0 Comments