Ku zo mu fuskanci kalubalen Najeriya tunda an sha Najeriya. Sakon Naziru Sarkin Waƙa



Taya zan so a zo da kofi Najeriya, tun da ba shine matsalar mu ba. Ku zo mu fuskanci kalubalen Najeriya tunda an sha Najeriya. Sakon Naziru Sarkin Waƙa.

Fitaccen mawaki Naziru Sarkin waka yayi magana akan lashe Nijeriya kofi da ankayi inda ankayi chaa akan kalamansa , wasu kuma naganin eh tabbas Wannan maganar gaskiya ce, domin maganarsa a wata mahanga abar dubawa ce.

Muryar Labarai 

Post a Comment

0 Comments