Manyan shahararrun matan kannywood da tauraruwarsu take haskawa

Manyan shahararrun matan kannywood da tauraruwarsu take haskawa.






Tun bayan gudanar da bikin taya babban Sabon shugaban fina-finai na Najeriya wato Ali Nuhu Muhammad murnar samun wannan kujerar.

A wajen wannan taron an tara manya da kananan Yan wasan gami da masu bada umarni da manajojin Shirin inda aka gudanar da kwarya kwaryar walima.

Bayan gudanar da wannan taron muhawara ta kabre inda aka Dunga hasko fitattun jaruman Kuma gogaggu a harkas inda mutane sukayita tofa albarkacin bakinsu.

Manyan matan da akafi haskowa a wajen taron sun hada da jaruma Nafisat Abdullahi da Rahma Sadau dakuma Jaruma Hadiza Gabon. Sannan haka itama Aisha Humaira ba'a barta a baya ba domin itama ana ganin yanzu takai matsayin da za'a sakata daga cikin masu faÉ—awa. 

A ganinku sun cancanci a kirasu da manya manyan jarumai da babu irinsu kokuwa?

Hafsat Abdullahi Muryar Labarai ✍️


Post a Comment

0 Comments