Matasa maza da mata ne suka rurrufe manyan hanyoyin cikin garin Minna suna zanga-zanga Akan kololuwar tsadar rayuwa.

 Matasa maza da mata ne suka rurrufe manyan hanyoyin cikin garin Minna suna zanga-zanga Akan kololuwar tsadar rayuwa.

Al'umma sun kawo wuya: Matasa maza da mata sun rurrufe manyan hanyoyin cikin Minna babban birnin jihar Niger suna zanga-zanga kan kololuwar tsadar rayuwa da ake ciki ta tsadar komai na abinci.

Hafsat Abdullahi

Post a Comment

0 Comments