Matasa sun gudanar da zanga-zanga Akan tsadar rayuwa a Suleja.

Matasa sun gudanar da zanga-zanga Akan tsadar rayuwa a Suleja.



Matasa sun fito kan titunan garin Suleja dake jihar Neja domin yin Allah wadai da hauhawar farashin kayan masa rufi, tare da kiran shugaban Najeriya Bola Ahmad Tinubu da ya gaggauta Ɗaukar mataki a kan wannan Ƙuncin Rayuwa da al'ummar Najeriya ke shiga, Matasan sun fito ne suna tafe suna faɗin

"Ƴan Najeriya na cikin wahala"

"Gwamnati ta dakatar da Wannan Wahalar"

"Mun gaji da Zalunci"






- Idris Muhammad Katusha

Post a Comment

0 Comments