Matsin rayuwar da ake ciki a Nijeriya yanada nasaba da zaluntar Yan Shi'a da akai mukai shiru inji Dr. Ahmad Gumi.

Matsin rayuwar da ake ciki a Nijeriya yanada nasaba da zaluntar Yan Shi'a da akai mukai shiru inji Dr. Ahmad Gumi.



Hauhawar farashin kaya, yunwa, rashin tsaro tsadar rayuwa karayar tattalin arzikin ƙasa, rashin nutsuwa da kwanciyar hankali, yanzu aka fara gani a Najeriya ba'a ga komai ba saboda an fusata ubangiji.


Wallahi Tallahi sai yanzu na gane cewa kisan da aka yiwa Æ´an Shi'a a Zariya zalunci ne saboda Allah ya haramta zubar da jinin É—an Adam koda mushiriki ne balle jinin bayinsa musulmi.


Idan zamu faɗawa kan mu gaskiya tun bayan kashe ƴan Shi'a a ƙasar nan ake ta zullimin wane irin mataki zasu ɗauka don ramuwar gayya amma basu yiba suka yi haƙuri sai gashi Allah da kansa ya saka musu domin tun daga 2015 har zuwa yanzu a kullum Najeriya ci baya take yi.


Fatara da yunwa ƙaruwa suke saboda Allah ya jarabcemu ta dalilin abinda wawayen cikinmu suke aikatawa na saɓon sa.

Inji shehin Malamin.

Post a Comment

0 Comments