Mayakan Al-Quds dake Tulkarm Brigade sun kai hari kan motocin Sojin Isra'ila

Mayakan Al-Quds dake Tulkarm Brigade sun kai hari kan motocin Sojin Isra'ila

Mayakan Musulunci na Al-Quds dake Tulkarm Brigade sun kai wani hari ta hanyar harbe-harbe kan motocin Sojin Isra'ila a kan titin Avnei Hefetz da suka mamaye.

 Netanyahu: "Kowa ya san cewa ni ne tsawon shekaru da dama dana hana kafa Æ™asar Falasdinu da za ta kawo mana barazana."

Post a Comment

0 Comments