Mayakan Brigades sun yi ruwan bama-bamai a tarurrukan sojojin Isra'ila

 Mayakan Brigades sun yi ruwan bama-bamai a tarurrukan sojojin Isra'ila

Daga Mahadi Umar kaita

Mayakan mu sun yi ruwan bama-bamai a tarurrukan sojojin Isra'ila da motocin yakinsu da harsashi mai girman milimita 60 a yankin Al-Zaytoun da ke gabashin birnin Gaza.

🚨 Rana ta 140... mayakan Brigades na Al-Aqsa na ci gaba da fafatawa da dakarun yahudawan  sahyoniya da ke kutsawa cikin yankuna da dama, baya ga lalata motoci da dama. 

Har ila yau, sun ci gaba da kai hare-haren bama-bamai a wurare da matsugunan dakarun Sojan Isra'ila da ke kewayen Gaza, tare da kai farmaki kan tarukan sojojinta.

Post a Comment

0 Comments