Ministocin harkokin wajen Iran da Saudiyya sun tattauna akan abubuwan da ke faruwa a Gaza na Rafah

 Ministocin harkokin wajen Iran da Saudiyya sun tattauna akan abubuwan da ke faruwa a Gaza na Rafah

Ministocin harkokin wajen Iran da Saudiyya sun tattauna batutuwan da suka shafi bangare-bangare da na kasa da kasa, musamman abubuwan da suka faru a birnin Rafah da ke kudancin Gaza da kuma halin da ake ciki  a yankin da Isra'ila ke ci gaba da kai hare-hare.

Post a Comment

0 Comments