Mun yi ruwan bama-bamai a wani taron sojoji da motocin Isra'ila inji Mayaƙan Saraya Al-Quds

Mun yi ruwan bama-bamai a wani taron sojoji da motocin Isra'ila inji Mayaƙan Saraya Al-Quds



Mun yi ruwan bama-bamai a wani taron sojoji da motocin Dakarun Isra'ila a kusa da mahadar Doula da ke kudancin unguwar Al-Zaytoun a cikin birnin Gaza tare da bama-baman da harsasai masu karfin caliber 60.

Mun yi mummunan artabu da sojojin Isra'ila gaba da motocin sojan su da bindigogi a cikin sahun gaba a unguwar Al-Zaytoun da ke kudu maso gabashin Gaza.

Lula ya yi Allah wadai da kisan kiyashin da Isra'ila ke yi

Bayan da shugaban kasar Brazil Lula ya yi Allah wadai da kisan kiyashin da Isra'ila ke yi, magoya bayan madugun 'yan adawar da ke samun goyon bayan Mossad Bolsonaro sun gudanar da zanga-zangar nuna goyon bayansu ga kisan kiyashin da Isra'ila ta yi da kisan gillar da aka yi wa yara sama da 13,000 a Gaza.

Post a Comment

0 Comments