NCDC tace Annobar Cutar Zazza6in Lassa ta barke a jihar Kaduna

 NCDC tace Annobar Cutar Zazza6in Lassa ta barke a jihar Kaduna

Hukumar dakile yaduwar cututtuka a Nijeriya NCDC ta ce annobar cutar zazzabin Lassa ta barke a jihar Kaduna inda har ta yi ajalin wasu ma'aikata 4 na asibitin sojaji na 44.

Post a Comment

0 Comments