Sarauniyar Kyau Ta Kasar Saudiyya Rumy Al-Qahtani ta fafata a gasar Sarakunan Kyau na Nahiyar Asiya

Sarauniyar Kyau Ta Kasar Saudiyya Rumy Al-Qahtani ta fafata a gasar Sarakunan Kyau na Nahiyar Asiya 


Sarauniyar Kyau Ta Kasar Saudiyya Rumy Al-Qahtani ta fafata a gasar Sarakunan Kyau na Nahiyar Asiya Miss & Mrs Global Asian wanda ya gudana a Malaysia cikin makon nan.

Dyan Shane Mag Abo yar kasar Philippines ce ta lashe kambun wannan Shekarar ta 2024 (Mrs Global Asian 2024).

Matashiyar mai shekaru 27 tana kallon rawar da take takawa a matsayin wani abu mai kama da jakadiyar al'adu a kasarta kuma ta ce babban burinta a lokacin da take halartar gasar duniya shi ne wayar da kan jama'a game da Masarautar da jama'arta.

Ta ce, "Gudummar da nake bayarwa ita ce koyon al'adun duniya da kuma isar da ingantattun al'adunmu da al'adun Saudiyya ga duniya.



Post a Comment

0 Comments