Sheikh Pantami yayima Gwarzuwar Alkur'ani ta duniya gagarumar kyauta.

Sheikh Pantami yayima Gwarzuwar Alkur'ani ta duniya gagarumar kyauta.

Sheikh Pantami ya gwangwaje Gwarzuwar Alkur'ani ta Duniya da kyautar mota da tallafin karatu

Tsohon Ministan Sadarwa, Sheikh Isa Ali Pantami ya gwangaje Gwarzuwar Musabaƙar Alkur'ani ta Duniya ta 2024 Hajara Ibrahim Ɗanazumi da Mota.

Sheikh Pantami tare da Sarkin Malaman Gombe, Alhaji Ahmad Walama sun karɓi baƙuncin Hajara Ibrahim Ɗanazumi tare da mahaifanta.

📸: Ali Isa Pantami



Post a Comment

0 Comments