Shugaba hukumar tace fina-finai yakai ziyarar dubiya ga jaruma Hajiya Maryam CTV.

Shugaba hukumar tace fina-finai yakai ziyarar dubiya ga jaruma Hajiya Maryam CTV.

Shugaban hukumar tace fina-finai tare da jaruma Hajiya Maryam CTV

Shugaban Hukumar Tace Fina-finai Ta Jihar Kano, Abba Almustapha Ya Kai Ziyarar Dubiya Ga Jarumar Fina-finan Kannywood, Hajia Maryam CTV Da Ta Samu Kariya A Hannu Sakamakon Hatsarin Da Ta Samu A Cikin Kurkura (A Daidaita Sahu) A Satin Da Ya Gabata

Post a Comment

0 Comments